Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

Jordan Ibe Ya Kammala Tafiya Kungiyar Bournemout

0

   -Kasancewar Rashin Samun Cikakken Lokacin Taka Leda Karkashin Horarwar Jurgen Klopp A Liverpool Jordan Ibe Ya Bar Kungiyar Ya Koma Bounermouth.                                      

  -Ibe ya tafi Bounermouth in aka saye shi fiye da kowane dan wasa a tarihin kungiyar £15m.                                        

-Ibe ya tafi Chigago USA dan hadu da sababbin abokan taka ledarshi dan shirye-shiryen wasar kakar bana.              

 

Kungiyar Bounermouth mai doka wasar premier league sun kammala sayen dan wasan gaba haifaffen Nigeria Jordon Ibe daga kungiyar Liverpool inda yafi kowa tsada a tarihin kungiyar. Dan wasan ana tsammamanin ze hadu da abokan taka ledarsa a Chicago USA dan shirye-shiryen kakar wasa mai zuwa. Ibe dan shekara 20 ya rattaba hannu har na tsawon shekara 4 a Vitality stadium inda ya zama dan wasa na 5 da suka saya bana.

Shugaban kungiyar Bernermouth Neill Blake Yace” muna farin cikin sayen jordon ibe a kungiyarmu, ya doka wasa da yawa a kungiyar liverpool a kakar wasar da ta gabata,muna kokarin ganin ya chigaba da wasa tare da mu dan shi babban kamu ne,mun saya yan wasa5 kakar wasa ta bana wadanda duk suna da kwaarewa, wannan ya nuna muna da tabbacin tara kwararru a kungiyarmu,kuma muna tsare-tsaren dadewa a gasar premier league.

KU KARANTA : Courtois ya jajantama wadanda abun ya shafa

Haifaffen Nigeria dan wasan england yan kasa dashekar 21 ya doka wasa 41 a kungiyar liverpool a kakar bara,wanda ya hada da shidaa a Europa league inda kungiyar suka kai har wasa ta karshe,Ibe wanda ya buga wasa 4 U-21,yasa hannu na zama kungiyar Liverpool na tsawon shekara 5 watan may 2015,amma ya samu kanshi na rashin samun isasshen lokacin taka leda.

The post Jordan Ibe Ya Kammala Tafiya Kungiyar Bournemout appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса