Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

Uwargidan gwamnan Jihar Imo tayi wani maraya tara

0

Wani maraya a jihar Imo ya fashe da kuka lokacin da uwargidan gwamnan Jihar Imo, Nneoma Rochas Okorocha, ta bashi kyautan gida bungalow. Yaron ya kasance yaro daya kacal da iyayen sa , Mr & Mrs Akubsa suka haifa, yaron ya zubar da hawayen farin ciki cikin nuna godiya ga uwargidan gwamnan.

Nneoma Rochas Okorocha, da yaron

A jawabin mika godiyan da ya bayar, yaron yace : ”  Inama mahaifiyata na da rai domin ta shaida wannan rana. Amma ina tabbacin tana murmushi a lahira.”

A wata labari daban, Ministan harkokin cikin gidan kasar Nijer ya kawo ziyara sansanin yan gudun hijra a ranar Alhamis, 16 ga watan yuni. Ya bayyana cewa dubunnan yan gudun hijira sanadiyar yakin Boko Haram na cikin mawuyacin hali,da yawan su na bukatan abinci da koshin lafiya.

KU KARANTA : Soyinka yayi magana kan sake tsara Najeriya

Game da cewar AFP, kungiyar yan tada kayar bayan Boko Haram sun kai hari sansanin Sojoji a Bosso, Jamhuriyyar Nijar,a ranan juma’a, 3 ga watan yuni. Sojin 26 ne suka rasa rayukansu wanda ya hada da Sojin Najeriya guda2.

Hukumar yan gudun hijra ta majalisan dinkin Duniya tace mutane 50,000 sun arce daga muhallin su tun ran da aka kai harin Bosso, wata garin a Jamhuriyyar Nijar kusa da bodan Najeriya da Chadi.

The post Uwargidan gwamnan Jihar Imo tayi wani maraya tara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса