Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

Ohaneze Ndigbo sunyi kaca-kaca da IPOB

0

-Matasan Ohaneze Ndigbo sun bukaci IPOB da su nemi gafara daga shuwagabannin Igbo

-Matasan sun zargi ‘yan Biafran da rashin kunya domin kiran taron dattawan sharholiya

-Sun jaddada muhimmancin hadin kan Najeria

Eze ndigbo

Bangaren matasa na kungiyar kabilar Igbo Ohaneze ndigbo sun yi kaca-kaca da kungiyar ‘yan rajin Biafra (IPOB) domin sukar taron da aka yi na ‘yan kabilar Igbo Shugabannin Igbo sun yi taro a Owerri cikin jihar Imo inda suka tattauna matsalolin yankin su, suka gano cewa Igbo suna gina wasu yankuna maimakon kasar su.

KU KARANTA : Rayuwa a masarautar Gbaramatu

A wajen taron, President-General Gary Enwo Igariwe, na mai cewa “ya kamata mu hada kammu domin maganin matsalolin mu. An san mu da juriya da hazikanci. Kashi talatin na jari da ke cikin Lagos da Abuja mallakar Igbo ne saboda haka muna kiran mutanen mu da su so kasar su, su kuma zo su gina wata Abujar a kasar su”

The post Ohaneze Ndigbo sunyi kaca-kaca da IPOB appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса