Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Июль
2016

Ko shin dan wasa Schweinsteiger zai bar Man Utd?

0

– Dan wasa Bastian Schweinsteiger yayi ta fama da rashin lafiya a Gidan Old Trafford na Man Utd.

– Kyaftin din na Kasar Jamus ya buga wasanni 18 kacal ne a Kungiyar Man Utd ta Ingila.

 

 

 

 

Daily Mirror ce ta rahoto cewa Dan wasan tsakiyan Kungiyat Man Utd Bastian Schweinsteiger, na gab da barin Kungiyar Man Utd din a kakar banan nan. Dan wasan Kasar Jamus din dai ya buga wasanni 18 kacal ne a Kungiyar ta Man Utd saboda yawan rauni da ya rika fama da shi. An saye dan wasa Bastian Schweinsteiger ne kan kudi fam miliyan €9 kacal. Dan wasan ya komo kulob din na Man Utd ne bayan ya ci Gasar duniya na ‘World Cup’ da kuma Kofin ‘Uefa Champions League’ na Nahiyar Turai, dan wasan dai wanda shine kyaftin din Kasar Jamus yana daya daga cikin kwararrun ‘yan wasan tsakiya a wannan zamani, sai dai kuma ana ganin Kungiyar Man Utd din ta saye dan wasan mai shekaru fiye da 30 a duniya bayan ya fara tsufa.

A SAUKE MANHAJAR MU NAIJ.COM DOMIN SAMUN LABARIN WASANNI.

Shakka babu, dan wasan ya nuna kan sa a ‘yan wasannin da ya buga ma Kungiyar Man Utd sai dai raunuka sun tasa sa gaba, hakan ya sa bai buga wasu wasannin kirki ba. Kuma ma ga cewa Kulob din na Man Utd ba za ta samu zuwa Gasar Uefa Champions league ba ake ganin anyi asarar sayen dan wasan. Dan wasan yayi ta fama da matsalar rauni a gwiwar sa. Bugu da kari ma dai bai gane inda tsarin tsohon mai horar da Kungiyar Man Utd din Louis van gaal ya dosa ba.

KU KARANTA: MANYAN KANUN LABARAI A NAJERIYA

Ana dai sa ran sabon Kocin Man Utd din zai sayo dan wasan tsakiyar Juventus, Paul Pogba. Zuwan sa zai kara tunkuda Bastian Schweinsteiger daga kulob din na Kungiyar Man Utd waje.

 

The post Ko shin dan wasa Schweinsteiger zai bar Man Utd? appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса