Igbo sun gina Masallacin Juma’a a Owerri
Wata kila wasu suyi mamaki, sai dai wasu ba zasu yi mamakin cewa akwai Musulmai har a cikin Igbo ba.
A kwana kwanan nan ne wata kungiya da ta dukufa wajen yada addinini musulunci a kasar iyamurai ta sanar da gina wani kasaitaccen masallacin Juma’a. an gina masallacin ne a kan hanyar anica yana kallon kamfanin Coca Cola dake Owerri babban birnin jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya.
Ga hotunan masallacin nan kamar yadda kungiyar ta watsa a shafinta na facebook.
The post Igbo sun gina Masallacin Juma’a a Owerri appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.