Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Август
2016

 Dalilin da yasa ban fallasa Dogara da wuri ba – Jibrin

0

– Abdulmumini Jibrin, tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilai ya amince cewa fallasar da yayi game da aringizon kasafin kudi yazo a makare

-Jibrin ya ayyana cewa bashi da hannu cikin aringizon kasafin kudin shekara 2016, abin da ya kira sake

-Yace shirye yake ya taimakama yaki cin rashawa a majalisar kasa

Abdulmumin Jibrin

Abdulmumin Jibrin, shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilai wanda aka cire na bayani ne a wani shirin Channels Television na mako mako mai suna ‘Sunday Politics’ inda ya ce duk da yake fallasar sa tazo a makare, an fada masa cewa wasu bayanan bai kamata a fade su ba inda yake cewa

“Ba ni da hannu a cikin saken da aka yi, kuma ban kyauta ma kaina ba da banyi magana da wuri ba. Jama’a basu ganin muhimmancin abin da nake fada domin suna cewa me yasa sai bayannan cire ni nike yin maganganun?” Ya ci gaba da cewa.

KU KARANTA : Ya kamata EFCC ta kama Dogara –Jibrin Kofa

“Naga sake a cikin kasafin kudi na shekarun 2011, 2012, 2013, 2014 da 2015, inda na 2016 ya Sha bambam shine ya wuce misali. A shekaru biyar da nayi a majalisar, ban taba cin rashawa ba, kuma ba’a taba raba kudi da ni ba”

The post  Dalilin da yasa ban fallasa Dogara da wuri ba – Jibrin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса