Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Август
2016

Sojoji sunkai hari a garin Gamboru, inda suka gano Bindigu dakuma Harsashe

0

 – Sojojin Najeriya sunce sun gudanar da farmaki a garin Gamboru a ranar Lahadi, 31 ga watan YULI, bayan bayanan sirri da suka samu.       

                         

Sojojin sun gano Bindigogi kirar AK 56 guda 3 da AK_L guda 2 dakuma lambar rajistan su kamar haka, AK LAGB,1172, AK LPU2879, AK 56 2556688, AK_56_22622832 dakuma AK 56 22622315 kowannan su.   Sun kuma gano makaman yaki na musamman guda 235 masu fadin mita 7.62 dakuma mujallun bindigan AK_ 6 guda bakwai.

A wata sanarwa data fito daga sojojin Najeriya tace ” sun godema mutane masu kirkin da suka bayyanama sojojin cikin lokaci tare kuma da gamsassun bayanai wanda hakan yakaisu ga nasara”.  “ irin wannan hadin kan tare da goyon baya muke bukata daga jama’ar kasar nan domin kakkabe abunda ya rage na ta’addancin Boko Haram.

KU KARANTA : Ana ma tsageru luguden wuta daga sama

Munaso mu jaddada bukatar mu ga jama’a don kowa ya kasance cikin lura da tsaro, dakuma kai rahoto ga dukkanin wani abu ko wani mutum da suke zargi ga ofishin tsaro mafi kusa”.

 

The post Sojoji sunkai hari a garin Gamboru, inda suka gano Bindigu dakuma Harsashe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса