Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Август
2016

Toh: Jibrin ya garzaya ofishin ICPC akan Dogara

0

Tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisan wakilai ta kasa ,Abdulmumini Jibrin ya fara cika alkawarinsa na kai karan kakakin majalisa hukuma.

A ofishin ICPC , ya fada ma jaridar Naij.com cewa yanzu ya hadu da shugaban hukumar yaki da rashawa da laifuffuka mai kama da haka mai zaman kanta ICPC ,Ekpo Nta. Jibrin yace makasudin yin haka,shine tabbatar da cewa an tsarkake majalisan wakilan tarayya daga rashawan da take ciki a yanzu.

 “Na zo nan ne domin mika wata kara da kuma bada Karin bayani akan al mundahana da cin amanan da kakakin majalisa YAKUBU dogara ,da mataimakin sa Yusuf Lasun, da Alhassan Doguwa,da shugaban marasa rinjaye Leo Ogor da wasu yan majalisa 9 ,wadanda shugabanni ne a kwamiti daban-daban,” Jibrin y a ce

“Mun  mika karan, shugaban ohukumar ICPC ya tarbe mu kuma munyi musanyar dabaru ta yadda zamu kawo cigaba. Muna sa ran a gudanar da bincike na gaggawa. Idan aka gurfanar da wadannan azzaluman ,idan aka same su da laifin a aika su gidan yari, wanda zai zama izina mai karfi akan yunkurin yaki da rashawan wannan gwamnatin.

Yayi tuhuman cewa Dogara da wasu shugabannin sunyi kari cikin kasafin kudin kasa kimanin kudi N40 biliyan don aljihun kansu. Jibrin na wannan tuhuman ne makonni 2 bayan kakakin majalisan ya cire shi a matsayin shugaban kwamitin kasafin kudi a majalisan wakilai ta kasa.

KU KARANTA : Ya kamata EFCC ta kama Dogara –Jibrin Kofa

Jibrin ,yayinda ya ke magana akan wata hira da ya gabatar a shirin ‘Sunday Politics’ a tashan yada labarai ta channels, yace duk da cewa yayi jinkirin fitowa da irin wannan maganan, amma a matsayin sa na shugaban kwamiti, bai kamata ya fito yayi magana akan abin.

The post Toh: Jibrin ya garzaya ofishin ICPC akan Dogara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса