–Jam’iyyar PDP ta tuhumci gwamnatin tarayya da yin rib da ciki da kudin fanshon ma’aikatan da sukayi ritaya
–Jam’iyyan adawan sun ce gwamnatin tarayya ta dade tana son yin amfani da kudin fanshon mutane tayi aiki da shi.
–Sun ce kudin da ba’a biya mutanen ba,gwamnatin tarayya batayi bayani akan su ba.
Jam’iyyar adawa ta PDP ta tuhumci gwamnatin tarayya da hadiye kudin ma’aikata bisa da rahotannin cewa bata biya su kudin fanshonsu ba tun watanni 10 da suka gabata.
Jam’iyyar adawan tace a wata jawabi da ta saki a ranar laraba, 3 ga watan agusta cewa kudaden da suka shiga biliyoyin nairori, gwamnatin tarayya ta kasa bayani akan su. Ta soki aikata hakan da cewa wannan ya sabawa abinda PDP ta keyi na tabbatar da jindadin ma’aikatan najeriya bayan sunyi ritaya ta biyansu fansho.
“Rashin biyan kudin fansho da gwamnatin tarayya key i ya nuna cewan a maimakon ta dinga gyara dokokin da zai sa ma’aikata su samu kudinsu bisa doka, taje tana wawure kudin mutane. Wannan aiki ya saba doka, karfin gwamnatin tarayya bai kai ta dinga satan kudin albashin ma’aikatan gwamnati ba . Muna Allah wadai da irin wannan dabi’a na sabawa yunkurin gwamnatin PDP na bunkasa kudin fansho daga N815billion a 2007 zuwa sama da N5 trillion a 2015.”
“Ku tuna cewan gwamnatin APC ta dade tana dakon kudin fanhon mutane. A watan junairu 2016, Babatunde Fashola ya bada shawaran a bude kudin fansho domin gudanar da wasu ayyuka. Zaku tuna cewan a watan afrilun 2016, kemi adeosun ta fadi wani abu mai kama da haka na cewan ayi amfani da kudin fansho a gudanar da ayyuka. Rashin biyan kudin fansho duk da cewan gwamnatin tarayya na zabge kudi daga cikin albashin ma’akata sama da watanni 10.”
В День парашютиста героем рубрики «Знай наших» стал сотрудник вневедомственной охраны столичного главка Росгвардии младший лейтенант полиции Александр С.
«Не предам себя»: Боня заявила, что не принимала непристойных предложений мужчин
КП: жена телеведущего Дмитрия Диброва Полина ушла от него к другому мужчине
Две Маши из калининградского «Локомотива» и пара из Кубы – победители этапа чемпионата России по пляжному волейболу в Барнауле
Легкоатлеты из Мордовии показали лучшие результаты мирового сезона на международных соревнованиях в Москве
В День парашютиста героем рубрики «Знай наших» стал сотрудник вневедомственной охраны столичного главка Росгвардии младший лейтенант полиции Александр С.
Чемпионат по военно-спортивному многоборью среди росгвардейцев завершился в Грозном
Сотрудница подразделения столичного главка Росгвардии завоевала «золото» на чемпионате войск по легкоатлетическому кроссу