Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Август
2016

Rundunar Sojin Najeriya sun damke manyan yan Boko Haram

0

–Rundunar sojin najeriya sun damke wasu wani dan boko haram din da aka dade ana nema ruwa a Jallo, Mohammed Zauro

–Rundunar sojin sun kama sa da waya Gionee, da wata takardan JIBWIS da kudi N7,900.00k

Rundunar sojin najeriya sun damke wasu wani dan boko haram din da aka dade ana nema ruwa a jallo, Mohammed Zauro a sabon garin karamar hukumar Damboa da ke jihar barno. “Bisa ga binciken da muka gudanar .mun samu cewa dan ta’addan na yunkurin arcewa garin birnin kebbi ne a jihar kebbi,daga dajin sambisa. Rundunar sojin sun kama sa da waya Gionee, da wata takardan JIBWIS da kudi N7,900.00k.

KU KARANTA : Kungiyar ISIS sun nada sabon shugaban Boko Haram

“A wata labara mai kama da haka, rundunar sojin najeriya sun kama wani dan ta’addan boko haram , Lawal Aboi , ahanyan Damboa-Bale . game da shi, dama yayi niyyan mika wuya saboda ya gaji da yin fad aba tare da wata manufa ba. Amma har yanzu ana gudanar da bincike.

 

The post Rundunar Sojin Najeriya sun damke manyan yan Boko Haram appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса