Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Август
2016

Tofa! Wani jirkin sama yayi hadari wajen sauka (ku kalli hotuna)

0

Wani jirgin sama mallakin kamfanin Emirate Airline na kasar Qatar ya kama da wuta dai dai lokacin da yake kokarin sauka a filin jirgin kasa-da-kasa na garin Dubai.

Rahotannin da suke zuwa ma ma’aikacin mu shine dai jirgin da ya kama da wutar yana dawo wa ne daga kasar India wanda kuma aka ba damar yin saukar gaugawa a karfe 12:45 na ranar yau laraba.

Mai rahoton NAIJ.com ya kuma tabbatar mana da cewa kawo yanzu dukkan fasinjojin jirgin su 275 dukka sun sauka lafiya. Har ilayau ya tabbatar mana da cewa babu wanda yaji rauni. Hukumomin dake kula da filin jirgin sun bayyana cewa yanzu haka ba a samu salwantar raiba ko rauni a cikin duka fasinjan jirgin.

The tail section of a crashed light plane and burning house are seen after the plane went down in a residential area and burst into flames, in Chofu, outskirt of Tokyo, July 26, 2015. REUTERS/Yuya Shino

haka kuma sun shaidawa manema labarai cewa an tsaida tashi da saukar jirage a filin jirgin zuwa wani dan lokacin nan gaba.

The post Tofa! Wani jirkin sama yayi hadari wajen sauka (ku kalli hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса