Labari da dumi-dumi: shugaba Buhari na ganawa tare da Dogara
Shugaban kasa Muhammadu Buhari da shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara suna cikin wani ganawa yanzu haka a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja.
Dogara ya isa ofishin shugaban kasa domin wani gamuwa na sirri da misalign karfe 2.30 na rana.
KU KARANTA KUMA: Goodluck Jonathan ya sanya baki cikin rikicin PDP
Har yanzu ba’a san me gamuwar tasu ta kunsa ba kamar yanda muka rahoto cewa suna ci gaba da tattaunawan ne a yanzu haka.
Wannan yazo ne a yayin da tsohon shugaban, kungiyar dake kula da abunda ya dace a majalisar, Hon. Abdulmumin Jibrin yayi zargin cewa shugaban kananan jam’iyyar na majalisar dattawa yayi sama da fadi a kan kudin kasafi da shekara 2016.
The post Labari da dumi-dumi: shugaba Buhari na ganawa tare da Dogara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.