Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Август
2016

kimiyya ta nuna dalilin rashin bacci zai iya kashe mata

0

Bacci na da matukar mahimmanci ga kiwon lafiyarmu. Amma shin mata sunfi mata bukatar isasshen bacci? Ilimin kimmiya ya bayyana cewa sun fi bukata, kuma ga dalilai kan haka.

Menene dalilin da ya sa mata sukafi maza bukatar isasshen bacci?

Mata sun fi maza kwazo ne da sukafi bukatar isashen bacci? A’a, amma ga abunda masu ilimin kimiyya suka gano: kwakwalwan mata yafi na maza aiki. Zasu iya yin abubuwa daban daban a lokaci guda, suna amfani da kwakwalwansu fiye da maza.

Saboda haka, mata na bukatan Karin bacci domin ta dawo daidai. Ga abunda gwanaye suka ce:

“Daya daga cikin abubuwa na farko da bacci keyi shine yana abri kwakwalwa ta huta kuma ta dawo daidai. Iya yawan ayyukan da kayi da kwakwalwa a rana, iya lokacin da kwakwalwan zai dauka kafin ya dawo daidai, haka kuma iya yawan baccin da kake bukata.

KU KARANTA KUMA: Abun al’ajabi: Kalli hotunan tsohuwa mai shekaru 59 da ciki

Duk da haka saba wa junamai a cikin adadin bacci baida muhimmanci. Mata na bukatar Karin kimanin mintuna 20 a ko wani dare. Amma yana kawo banbanci ga ingancin rayuwarka. Kuma mazajen dake aiki na tunani da yanke shawara suma suna bukatan Karin bacci fiye da wadanda ke aikin karfi.

Wani bincike ya kuma nuna cewa maza suna more sadarwa cikin kwakwalwansu a kowane yammacin duniya , amma mata na da karin sadarwa a tsakanin kwakwalwansu a ko wani yammacin duniya. Shi yasa maza suka fi mayar da hankali kan abubuwan da sukeyi, yayin da mata suke da abubuwa da yawa a kansu.

The post kimiyya ta nuna dalilin rashin bacci zai iya kashe mata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса