Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

Sojoji sun jefa bama bamai kan sabon sansanin Boko Haram (Hotuna)

0

– Jirgi mai saukar ungulu ya kai farmaki kan sabon sansanin Boko Haram a jihar Borno

-Boko Haram ta sake sabon sansani bayan nasarorin da hukumar soja ta samu

Sojoji

 

Hukumar sojan sama ta kai hare hare kan sabon sansanin Boko Haram wanda ke tsakanin Malam Fatori da Kangarwa dake arewacin Borno cikin daren  29 ga Agusta, wadannan hare hare sun biyo bayan labaran asiri da aka samu cewa wadanda suka tsira daga harin jirgi mai saukar ungulu mai lamba NAF Mi-17 wanda akayi ranar 20 ga Agusta sun taru a wani sabon wuri mai nisan 4-6 km. Wannan ya fito ne daga jami’in hudda da jama’a na NAF Group Captain Ayodele Famuyiwa wanda NAIJ.com ta samo.

KU KARANTA : Jini da jini : Murmushin Kada da hawayen kada

Famuyiwa, yaci gaba da cewa: “Ana sa ran hare haren jiragen sama zasu kara gurgunta ‘yan ta’addan abinda zai ba sojojin kasa damar yin aikinsu”‘

 

 

 

The post Sojoji sun jefa bama bamai kan sabon sansanin Boko Haram (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса