Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

Majalisan dattawa na alanta neman ma’aikata domin gidan talabijin dinta

0

– Majalisan dattawan Najeriya ta alanta talar neman ma’aikatan bidiyo guda biyu domin gidan talabijin din da ta ke shirin budewa

– Majalisan dattawa ta bayyana hakan ne ta kafar sada zumuntar ta ta Twitter

– Za’a fara nema ne daga ranar 5 ga watan Satumba

Suka ce: “Muna neman editocin bidiyo guda biyu domin aiki a gidan talabijin majalisa. Idan kana da bukata? Zamu fara dauka ranar 5 ga watan Satumba.

KU KARANTA: Shugaba Buhari ya amince a ciwo bashi daga kasashen waje

Amma, shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa majalisar fa bata da kudi a yanzu. Ya fadi hakan ne a ranar talata,24 ga watan agusta. Ndume yace majalisar tarayyan na fuskanta matsala wajen sufurin kudi. Yace yan majalisan basu samun Albashi a lokacin da ya kamata kuma hakan na shafan yan siyasan.

Amma yan Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu akan neman ma’aikatan. Da dama sun nuna bacin ran su , wani yace: “menene amfanin tallatawa tunda yan uwanku zaku dauka.

The post Majalisan dattawa na alanta neman ma’aikata domin gidan talabijin dinta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса