Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

Babban yaron Legas: Daga bawa zuwa Sarki

0

Abokina Tayo ya wahala sosai a rayuwa, ya rayu shi da iyayenshi da yan uwanshi su 6 a daki daya a wani gida mai daki na fuskantar daki a Ajegunle Legas

Yayi makarantar sakandare ta hanyar aikin kwadago na daukar bulo da siminti a duk inda yaga ana gini, safe da yamma.

Kuma dole ya dauki tallar Fufu da Agidi da yamma bayan ya dawo aiki kafin ya tabbatar in ze iya samun abinda zeci a gida.

Ana haka wata rana baban Tayo ya mutu! Hakika ya mutu, abunda suka dogara da shi ya bar duniya. Rayuwa ta kara masu zafi.

Tayo ya rayu a jami’a da wando 1 da Riga 2, duk takalmin da ya gani a daki ba’a saba ko ze mai ko ba ze mai ba, ze kutsa kafarshi, baya tarar wani yin kyau.

Duk zangon karatu ya kare Tayo yana kokarin ya samu wani abin yi dan ya tallafi kanshi. Abunda Tayo zance be yi ba shi ne sata.

Kawai yammacin yau sai ga Tayo, ban yadda da abin da idanuwa na suka kallan man ba. Idanunshi shigaggu sun foto, yayi kyau sosai, ya bar wata kasumba mai kyauta, ga Bugatti yana hawa, da agogon rolex a wuyan hannunshi, ga wata kyakyawar budurwa a gefenschi.

Ba sai wani ya fada man ya fara sabuwar tsadaddiyar rayuwa ba.

The post Babban yaron Legas: Daga bawa zuwa Sarki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса