Dan sanda ya kashe dan achaba kan N50
Yadda yan sanda Najeriya ke karban kudi daga hannun direbobi da yan achaba abin ya wuce misali.
A ranar Lahadi 4 ga watan satumba ne wani dan sanda ya kashe dan achaba a jihar Ondo sakamakon hana shi N50 da yayi.
gawar dan achaban a kasa
Wani shedan gani da ido ya daura faifaan bidiyon shafinsa na facebook.
The post Dan sanda ya kashe dan achaba kan N50 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.