Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

 ‘Yan sanda sun kama matan da ta sari mijinta da adda

0

Jami’an yan sandan Jihar Ogun sun damke wata mata wacce ta sari mijinta saboda ya kara aure.

Matan mai suna Oluwakemi Etu ta kaiwa mijinta Kehinde Etu harin ne a ranan asabar , 3 ga watan satuma,kuma ta barshi cikin jinni. Rahotanni sunce sun gama saduwa irin ta aure kenen matan ta aikata wannan aika-aikan wanda ya bar mijin da sara a kirjin sa.

Game da cewar matan, ta sare shi saboda ta samulabarin cewa yana shirin kara aure. A yanzu haka Mr Etu na babban asibitin Ijebu – ode, inda yake jinya a yanzu.

A kwanakin nan, jami’an yan sanda sun damke wani mutumi dan shekara 36 mai suna Onyekachi Anele da laifin marin matarsa wanda yayi sanadiyar mutuwanta.

KU KARANTA: Abun kunya: Yar Najeriya mai tafiya aikin hajji tayi kashin hodar Iblis kunshi 76 (Hotuna)

An samu cewan Onyekachi ya samu sabani da matarsa ne, Chikodi bayan ta kulla masa ashar akan N100/ cikin fushi ya balla mata mari kuma ta rama, amma da ya kara mata,sai da ta bakunci lahira. Onyekachi da matarsa ,Chikodi mazauna Obiniezena ne a karamar hukumar Owerri North a jihar Imo.

The post  ‘Yan sanda sun kama matan da ta sari mijinta da adda appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса