Fasto Tom Samson yazo gurin bikin bada kyautuka da masu tsaro (Hotuna)
– Bishof Tom Samson na cocin Christ Royal Family International Church Legas, yazo jiya dan ansar kyautar lambar girma ta Classic Africa
– An dauki hoton faston cikin salon shiga mai kayatarwa, ya zo bikin da hadaddiyar motarshi kirar hummer Limousine tare da masu tsaron sa
In zaku iya tunawa Faston ya taba barin mutane da baki bude a shekara ta 2014 lokacin da aka ganshi da wata mota kirar Limousine SUV wadda aka ce ta kai kimanin miliyan N80, daga baya sai ya bayyana cewa wani wanda ya taba taimakawa a kasar waje ya bashi kyauta.
Kalli sauran hotunan shi wajen bikin.
The post Fasto Tom Samson yazo gurin bikin bada kyautuka da masu tsaro (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.