Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

Rundunar tsaro ta farin kaya a Najeriya tayi babban kamu

0

An kama mai hada wa Boko Haram Boko bom a cikin masu neman aikin soja.

Rundunar tsaron na farin kaya (DSS) ta samu nasarar cafke daya daga cikin masu hada wa Boko Haram bama bamai mai suna Idris Audu a lokacin da yake kokarin shiga aikin soja a Kano.

A cikin wani sanarwa da rundunar ta fitar ta bayyana cewa an samu nasarar ce bayan wasu bayanai da aka samu na cewa mayakan Boko Haram na wani yunkuri na sake farfado da kungiyar a Kano.

The post Rundunar tsaro ta farin kaya a Najeriya tayi babban kamu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса