Yvonne Jegede ta ziyarci kabarin Bukky Ajayi
– Sannanniyar yarwasan kwaikwayo wato Yvonne Jegede tare da wanda zata aura sun ziyarci inda aka rufe Bukky Ajayi
– Shararriyar yar wasan kwaikwayo, Bukky Ajayi tarasu a ranar Laraba 6 ga watan Yuli, a gidanta dake Surelere, Lagos
Yar wasan kwaikwayon wacce aka yi mata baiko kwanannan tare da wanda zata auran wato Kunle, sun kai ziyara ga kabarin marigayiya Bukky Ajayi kwana biyu da suka shude.
Ta tura da hoto da cewa, “Toh Mama ga mu mun zo. Ki cigaba da kallonmu. #Koda yaushe kina a ranmu”.
Kunga wasu hotuna na daga cikin yawon ma’auratan
The post Yvonne Jegede ta ziyarci kabarin Bukky Ajayi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.