Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

Shin wai Michael Jackson yana da rai? Wani sabon bidiyon shi ya fito

0

Idan dai za’a iya tunawa, jarumin mawakinnan wato Michael Jackson ya mutu tun 2009, amman tun lokacin danginsa da magoya bayansa suke jimamin rashinsa

Yarsa, mai suna Paris Jackson ta dauki hoton bazata, da babanta a bayanta. Kalli hoton dake bayanta.

Akalla kwana uku kenan, wani hoton Michael Jackson yana yawo a yanar gizo, wanda hakan ya janyo magan-ganu daga bakin mutane akan cewa shugaban mawakan yananan a raye.

Sakamakon hoton da yarsa Paris ta dauka kuma ta sanyashi a shafinta na instagram, wanda hakan ke nuna alamar cewa jarumin yana raye ko kuma akasin hakan.

UK Mirror sun bayyana cewar, bayan da Paris ta sanya bidiyon data dauka a hotar ta a watan mayu, ya nuna cewar akwai alamun wani a kujerar bayanta, a inda wani masoyin Jacko ya bayyana cewar ai wannan mutumin dake zaune a kujeran bayan motar nata, toba wani bane illa mahaifinta daya mutu.

Hmmmm……Wai shin da gaske ne?

The post Shin wai Michael Jackson yana da rai? Wani sabon bidiyon shi ya fito appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса