Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Сентябрь
2016

Shaharren malamin rubuce-rubuce ya kwan dama

0

Isidore Okpewho,daya daga cikin manyan malaman rubuce-rubuce ya rasu.

Mutum mai lambar yabo yam utu ne yanada shekara 74. Ya kasance mai yawan rubuce-rubuce kumma edita ,wanda yayi editan litattafai 14.

Farfesa okpewho yam utu ne a wani asibiti a birnin Binghamton a birnin New York inda ya kasance yana zaune yana koyarwa tun shekarar 1991.

Ya karar da rayuwarshi cikin koyarwa. Ya koyar a jami’an  New York da ke Buffalo (1974-76), Jami’ar Ibadan , (1976-90),Jami’ar Havard (1990-91),da jami’ar jihar New York a Binghamton.

KU KARANTA : Jami’in watsa shirye-shirye Olalomi ya kwanta dama

Game da cewar Nuka Otiono,mazaunin kasar Canada,tace Farfesan ya rasu ne a ranar 4 ga watan Satumba bayan rashin lafiya. Jaridar Premium Times ta bada rahoto.

The post Shaharren malamin rubuce-rubuce ya kwan dama appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса