Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Октябрь
2016

Shugaba Buhari yana cika alkawuransa,ya fitar da jirage 2

0

– Shugaba Buhari yana ciga da cika alkawuran zaben sa

– Ya sake fitar da Jurage masu saukan angulu biyu daga cikin jiragensa

– Ya kyautar ma rundunar Sojin sama Najeriya domin karfafa yaki da Boko Haram

Daga cikin yunkurin cika alkawuran da akayi a lokacin yakin neman zabe, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika jirage 2 cikin jiragen Shugaban kasa ga Hukumar Sojin Sama.

Kamfanin da ke kula da jiragen sunce an sayo jiragen biyu ne a ranan Oktoba 20, 2014 da Mayu 21, 2015. An tattao cewan jirage biyun da aka bayar na da na’uran tare harbi.

KU KARANTA: Ana zargin ‘yan sanda da karkatar da kudaden tsaron zaman lafiya

Yayinda yake Magana a taron.Shugaban hafsoshin rundunar sojin sama AVM Saddique Abubakar yace : “ muna matukar mika godiyan mu ga wannan kyauta. Zamu zamar da 1 daya ciki jirgin ceton gaggawa,dayan kuma na dauka runduna. Da wri zamu aika jiragen yankin arewa maso gabashin najeriya saboda amfanin mazajen fama a yankin.

Ya kara da cewa: “Wadannan jirage masu saukan angulun na daga cikin mafi girma, kayan aiki da kuma hadari a duniya. Mun kosa mu fara hawan shi.

The post Shugaba Buhari yana cika alkawuransa,ya fitar da jirage 2 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса