Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Октябрь
2016

Jastis Inyang Okoro ya zargi Amaechi da harin da DSS tayi masa

0

– Justice John Inyang Okoro ya musanta cewa ya amsa cin hanci daga hannun kowa

– Yace Rotimi Amaechi ne ummul khaba’isin kama shi

– Yace yaki amincewa da hadin an da APC ta nemi shi

Rotimi Ameachi

Justice John Inyang Okoro ya aika wata wasika ga babban Alkalin taraya, Mahmud Mohammed cewa an kai masa hari ne saboda yaki bin umurnin taimakawa Rotimi Amaechi.

A wasikar da Sahara Reporters ta samu, Justice John Inyang Okoro ya ce an samu kudi $38, 800 da N3.5 million a gidansa da aka kawo bincike.

Yace wannan ragowan kudin alawus din shi ne wanda ya amsa na shekaru 3

KU KARANTA: Obanikoro ya fasa kwai, ya jefa Fayose cikin matsala

Alkalin yayi ikirarin cewa an yi masa hakane saboda ziyarar da Amaechi ya kawo masa a watan Febrairu cewa shugaba Buhari da APC sun bada umurnin cewa sai sun ci zaben Rivers, Akwa-Ibom da Abia a kotu.

Yace Amaechi yace shine ya dauki nauyin Mr Umana Umana na jhar Akwa Ibom kuma zaiyi asara idan bai ci zaben ba. Ministan yayi masa alkawarin miliyoyi idan ya bada hadin kai. Okoro yace yaki amincewa kuma yayi addua kada ya kasance cikin Alkalan da zasuyi karan.

Yace APC a jihar Akwa Ibom ta ga laifinsa bayan ta fadi a kotu kuma wannan shine dalilin da yasa ake wulakantasa saboda shi bait aba amsan cin hanci ba.

The post Jastis Inyang Okoro ya zargi Amaechi da harin da DSS tayi masa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса