Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Октябрь
2016

Adalci: Saudiyya tayi ma dan sarki haddin kisan kai

0

– Kasar saudiyya ta kashe an sarki Turki Saud-al-Kabir bayan ya kashe wani mutum a 2012

– Babban kotun ne ta tabbatar da wannan kara

– Kasar saudiyya tayi alkawarin zata cigaba da tabbatar da tsaro

Ma’aikatar cikin gidan saudiyya ta sanar da haddin kisan da yi ma Prince Turki Saud-al-Kabir wanda yake dan gidan sarauta ne.

An daukaka haddin ne bayan Prince Turki Saud-al-Kabir ya kashe wani mutumi a birnin Riyadh a shekarar 2012.

KU KARANTA: Kasafin Kudi: Kwanan nan Hukumar EFCC za ta nemi Dogara

Ma’aikatar tace : “A sanarwan nan da muke yi, muna son mu tabbatar da cewa wannan masaurata ta zange dantse wajen tabbatar da tsaro. Zata kawo adalci da kuma zantar da dokokin Allah akan azzalumai”

Wannan shine dokan Allah kuma mazhabar wannan masarauta tamu mai albarka. Allah yayi rahama ga wanda aka kashe da wanda yayi kisa.”

Kasar Saudiyya na daga cikin kasashe manya masu yanke hukuncin kisa a duniya wanda ya sa ta kashe mutane 128 a wannan shekara ta 2016.

A ranan 2 ga Junairu, ta kashe wasu yan ta’adda 47.

The post Adalci: Saudiyya tayi ma dan sarki haddin kisan kai appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса