Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Октябрь
2016

Wani mutum ya yayi ma mai aikinsa ‘yar shekara 14 fyade

0

– Wani mutum mai suna Nathaniel ya shiga hannu da laifin baiwa yarinya mugun kwaya da kuma yi mata fyade

– ‘Yar budurwar mai suna Chinwe ta gudu daga gidan saboda kunci

– Da zata bar gidan,ta ajiye wata wasika ga matar mutumin akan dalilin guduwanta

Jaridar Punch ta bada rahoton  cewa an kam Wani mutum mai suna Nathaniel da laifin baiwa yarinya mugun kwaya da kuma yi mata fyade a unguwan Ikotun jihar Legas.

Jami’an yan sanda sun kama Nathaniel ne wanda yak e mazaunin Ajisegiri Street, a unguwan Egbe. Idan suka rage su biyu a cikin gidan, Nathaniel sai ya bata kwaya tayi bacci sannan yayi mata fyade.

KU KARANTA: Aisha Buhari sanye da rigar naira miliyan 1.2

Bayan faruwan hakan yarinyar ta gudu daga gidan amma ta ajiye wata sako ga matar shi akan alilin barin gidan da tayi.

Wasikar tace : “Anty na, ina son in gudu. Ina cin bakar wahala a nan. Kalli abinda mijinki ka yi min. yana bani abin sha saboda inyi bacci, idan na farka sai in ga kaina zindir. Abinda yake yi mini kenan a lokacin nan da nace miki zan tafi. In rokon ki da ki fada ma yayana yazo ya dauke ni,bani son zama a nan.”

Amma yarinyar ta fada ma wani fasto a unguwan wanda ya kai karan mutumin

Kakakin yan sada jihar, Dolapo Badmos ta tabbatar da dmke shi kuma kwamishanan yan sandan Fatai owoseni yace a kai shi kotu.

The post Wani mutum ya yayi ma mai aikinsa ‘yar shekara 14 fyade appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса