Aisha Buhari ta rude a dayan dakin
An hangi wani sabon hoton uwargidan shugaban kasa wato Aisha Buhari a gaban wani wani waje da aka rubuta dayan daki, wanda hakan ya sanya mutane suka dan rikice.
Aisha Buhari dai yanzu haka tana Brussels wato babban birnin kasar Belgium domin halartar wani muhimmin taro dazai gudana a garin wanda aka yima taken “Gudunmawar da mata zasu taka wajen bada tsaro a kasashen duniya”. Inda aka bayyana cewar Aisha Buharin zata kasance daya daga cikin mutanen da zasuyi jawabi a wajan taron.
Aisha Buhari a kasar Belgium
KU KARANTA KUMA: Wata katuwar macijiya tayi kokarin cin kada
Sai dai an samu wasu yan Najeriya wa’anda suke sha’awar yin abun dariya domin mutane su sami abin nisha. Inda sukayi amfani da wani hoton uwar gidan data dauka a gaban wani shago da aka rubuwa ‘ dayan dakin’ suke ta zolayan ta.
Inda suke ta cewar Aisha Buhari tana wajen dayan dakin.
Hmm, abin dariya.
The post Aisha Buhari ta rude a dayan dakin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.