Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Октябрь
2016

Labari da duminsa: Shugaba Buhari yayi nade-nade 2 masu muhimmanci

0

– Gwamnatin tarayya ta nada Nike Aboderin da Sadiku Rafindadi a matsayin daraktoci na FAAN

– Zasu yi aiki a matsayin daraktan kudi da daraktan tallace- tallace da habaka kasuwanci

Shugaba Muhammadu Buhari

Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta bada sunayen sabbin daraktoci biyu na hukumar kula da filayen jiragen sama ta kasa (FAAN)

Henrietta Yakubu, babbar daraktar kampanin ta fadi haka a wata sanarwa inda ta bada sunayen wadanda aka nada Nike Aboderin da Sadiku Rafindadi.

KU KARANTA:Horo! Uwa ta aske kan danta saboda halin sata da karya

Uwargida Yakubu tace an nada Rafindadi a matsayin daraktan tallace-tallace da habaka kasuwanci, yayin da Aboderin ya zama daraktan kudi.

The post Labari da duminsa: Shugaba Buhari yayi nade-nade 2 masu muhimmanci appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса