Wani mutum da budurwarshi mai ciki sun zagi matar sa
Wani mutum mai aure da budurwar sa mai ciki sunyi bidiyon kansu, suna masu yi ma matar shi zagin kaskanci na wai ta girme shi, kuma ita mummuna ce, bata iya haihuwa.
Wannan ita ce mata ta, ina sun batar ta, tana dauke da cikina, bara in nuna maku ita, sai ya juya kamarar zuwa wurin sarauniyar ta shi wadda take kwance kan gado, tana dauke da ciki na, tana dauke da dana.
Zaki iya ganin ta kyakkyawa ce fiye da ke, kila zata haifa man kyakkyawan yaro watan Janairu ko Fabrairu mai zuwa, kuma zan aiko maki hoton shi, ki kalle ni ina sunbartar ta, banda mu da abun da ze faru ba, mata ta ce, nafi son ta da ke.
Ita yarinya ce, yar shekara 28, ba kamar ki ba yar shekara 42, kin girme ni, kuma kin san haka, sai gimbiyar ta ce wannan wasar yara ne ki dena, sai ya cigaba” baki iya haihuwa, baki iya man komai, tana dauke da cikina zuwa Janairu zata haifa man yaro namiji, sai yace yar iska, kije ki mutu, ko kone ki zama toka, kije kulob Ki hadu da yara kuyi lalata.
The post Wani mutum da budurwarshi mai ciki sun zagi matar sa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.