– Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya tika rawa da mai dakin sa
– Barack Obama da Uwargidan sa Michele Obama sun cashe ranar bikin Halloween
– Sai ga shugaban kasa da uwargida a gidan White House su na rawar Micheal Jackson
A abin da zai kasance Bikin Halloween din Barack Obama na karshe a Gidan Shugaban Kasa na White House, Obama ya taka rawa da shi da mai dakin ta sa-Michele Obama.
Wani bidiyo daga gidan labarai na CNN ya nuna Shugaban kasa Barack Obama da kuma uwar ‘Ya ‘yar sa, Michele Obama suna taka rawa abin su. Shugaban Kasa Obama na Amurka yayi rawar Marigayi Micheal Jackson a Wakar sa ta Thriller. Wannan ne zai kasance Bikin Halloween din na Iyalan Obama na karshe a Gidan White House.
An dai saba yin wannan biki na Halloween a karshen watan Oktoban kowace shekara. Shugaban Kasa Obama na Amurka ya gayyaci mutane fiye da 4000 zuwa wannan biki a Fadar Shugaban Kasa na White House. Za a zabi sabon Shugaban Kasa a Amurka wannan watan; tsakanin Hillary Clinton da Donald Trump.
Shugaban Kasa Obama ya gayyaci yara daga Makarantu 15 na Kasar da kuma Iyalan Sojojin Kasar, inda ya rabawa yaran alewa bayan ya kamala jawabi, ya ba mutane dariya. An dai Shugaban Kasa Obama yana rawar Thriller na Micheal Jackson da aka yi yayi shekaru fiye da 30 da suka wuce.
Президент ПКР П.А. Рожков принял участие в церемониях открытия и награждения победителей первого межрегионального фестиваля среди ветеранов боевых действий «Кубок мужества»
Ротация на Интернет Радио. Ротация песни на Интернет радио.
КП: жена телеведущего Дмитрия Диброва Полина ушла от него к другому мужчине
Желдорреммаш подводит итоги работы за первое полугодие 2025 года
«Краснодар» и московское «Динамо» проведут сегодня первые матчи в Кубке России
В День парашютиста героем рубрики «Знай наших» стал сотрудник вневедомственной охраны столичного главка Росгвардии младший лейтенант полиции Александр С.
Сотрудница подразделения столичного главка Росгвардии завоевала «золото» на чемпионате войск по легкоатлетическому кроссу
Легкоатлеты из Мордовии показали лучшие результаты мирового сезона на международных соревнованиях в Москве