Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Ноябрь
2016

Fasfot ya kare  a ofishoshin Hukumar shiga da fice

0

–Babu fasfot a yanzu a ofisoshin hukumar shiga da ficen kasa

–Mutane da dama a fadin kasa sun nema amma basu samu ba

–Hukumar shiga da fice tace ai kusan watanni 5 ne Fasfot suka kare

NIS head Martins Kure-Abeshi

Jaridar Daily Sun ta bada rahoton cewa takardan fita da kasa na fasfot ya kare a ofisoshin shiga da fice na kasa yayinda mutane suka nema basu samu ba a fadin kasa.

Game da cewan rahoton , yan Najeriyan da ke son samun sabo ko kuma sabunta fasfot dinsu bazasu samu ba a yanzu saboda takardun sun kare a mafi akasarin jihohin kasa a yanzu.

KU KARANTA: 2019: Ko Atiku zai iya kada Buhari?

Wani wanda ya nema, Iyare Odili,yace ya biya N30,000 domin samun fasfot kusan watanni biyu kenan amma har yanzu bai samu ba.

Maganarsa: “ Wannan matsalan ban i kadai ba ne; kusan kowa da Magana irin nawa. Maganan cewa mutum zai samu fasfot ciki awa 24 ta zama labari saboda bamu san lokacin da za’a sau fasfot din a Najeriya ba. Ma’aikatan sun kasance suna cewa wannan aikin gwamnatin tarayya ne kuma shigo dasu ake daga kasar waje.

The post Fasfot ya kare  a ofishoshin Hukumar shiga da fice appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса