Dalilin daya sa Donald Trump ya kada ni – Hillary Clinton
– Hillary Clinton ta dora laifin kashe ta da Donald Trump yayi wajen zaben shugaban kasa kan daraktan FBI James Comey
– Comey ya kafa binciken Clinton amma ya wanke ta daga laifi ‘yan kwanaki kafin zaben
– Clinton tayi amanna cewa abinda Comey yayi ya taimaki hamshakin dan kasuwa Trump zuwa fadar White House
Hillary Clinton
‘Yar takarar shugaban kasa kalkashin inuwar jam’iyyar Demctatic Hillary Clinton ta dora laifin kasheta da Donald Trump yayi a zaben ranar Talata kan daraktan hukumar binciken laifuffuka (FBI) James Comey.
KU KARANTA:Buhari, Donald Trump zasu halarci binne Cif Offor
Clinton ta fadi haka a wani zance ta waya da wadanda suka bada gudummuwar kampen dinta ranar Asabar 12 ga Nuwamba.
Mutane biyu wadanda akayi zancen dasu sunce Trump yayi amfani da maganar Comey domin yima Clinton batanci.
Ku biyo mu ta shafin sada zumuntar mu na Twitter a @naijcomhausa
The post Dalilin daya sa Donald Trump ya kada ni – Hillary Clinton appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.