Добавить новость
ru24.net
World News in Dutch
Ноябрь
2016

Kwanan nan za a saki Nnamdi Kanu

0

– Wani fasto a Kasar nan yace an nuna masa cewa Buhari ya kusa sakin Nnamdi Kanu

– Malamin addinin yace mutanen Kudancin Kasar ba za su cin ma Biafra ba har sai sun hada kai

– Malamin addinin, watau Fasto Iheme yayi hira da NAIJ.com

 

 

 

 

 

 

Wani fitaccen Fasto a Kasar nan da aka sani, Fasto Princewill Iheme yace an nuna masa, ya gano cewa Shugaba Buhari ya kusa sakin Shugaban Kungiyar nan ta ‘Indigenous People of Biafra’ (IPOB) Nnamdi Kanu.

A wata hira da yayi ta musamman da NAIJ.com, Faston yace sabon Shugaban Kasar Donald Trump ba zai goyi bayan fafutukar neman Kasar Biafra ba. Malamin Addinin yace Ubangiji ya nuna masa cewa Donald Trump ba zai goyi bayan samun Kasar Biafra mai ‘Yancin kan ta ba daga Najeriya.

 

 

 

KU KARANTA: Ya kamata a saki Dasuki-Falana

Faston yace abin da kawai zai iya kawo samuwar Kasar Biafra shine idan mutanen ta sun hada kai tsakanin su. Fasto Iheme yace ta ina za a samu Kasar Biafra babu ‘Yan Biafra? Ya kira mutanen da su hada kai na shekara guda su ga abin da zai faru.

Faston yace ya roki Shugaba Buhari ya saki Nnamdi Kanu, Shugaban Kungiyar ‘Indigenous People of Biafra’ (IPOB),don kuwa idan yam utu a tsare, abin ba zai yi kyau ba. Faston dai ya saba fada cewa babu wanda zai ceci Kasar nan sai Inyamuri ya hau Shugaban Kasa. Faston ya ce a shekarar 2019, gwamna El-Rufai zai yi takara da Shugaba Buhari.

A biyo mu a shafin mu na Tuwita @naijcomhausa

The post Kwanan nan za a saki Nnamdi Kanu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса