Zaben Gwamnan Kogi: Kotu Ta Ba INEC Izini Da Cigaba Da Zaben
A yau Juma’a 4, ga watan Disamba, wani babbar kotun tarayya ta zauna a Abuja ta ba kwamishan zabe ta kasa izini data cigaba da zaben gwamnan Kogi wanda ta sauran kadan a Asabar 5, ga watan Disamba. Inda yake hukunci kara guda 4 a gaba kotun, Mai shari’a Gabriel Kolawole yace wanda inda babbar […]
Читать дальше...