Sayar Makamai Daga Dasuki: Bincika Jonathan Da Okonjo-Iweala – Oshiomhole
Wani gwamnan jihar Edo, Adams Oshiomhole ya shawarci ma gwamnatin tarayya da bincike tsohon shugaban kasa, Dacta Goodluck Jonathan da kuma tsohon minister kudi, Ngozi Okonjo-Iweala.
Wanna tana fitowa bayan hukumar DSS sun kama wani tsohon mai ba shugaban kasa shawara akan tsaro, Kanar Sambo Dasuki a jiya Talata 1, ga watan Disamba kan cigaban binciken sayar makamai a lokacin gwamnatin Jonathan.
Jaridar Leadership ta ruwaito wanda Oshimhole yace wanda, bincika Jonathan da Okonjo-Iweala tunda su biyu sun amince da saki kudi na sayar makamai da karshen ta’addancin a karkashin mulkin Jonathan.
Inda gwamnan jihar Edo yake magana da yan jarida yace, ya kamata dasu binciki tsohon shugaban kasa da tsohon ministar kudi domin, Dasuki ya bayyana wanda ya karba kasafin kudi na ari kamar Naira Biliyan 2.1 daga hukumar NNPC tsakanin watanni 9 bayan Jonathan ya amince da kudin.
Gwamnan jihar Edo kuma yace wanda tsarin mulkin Najeriya bai ba shugaban Najeriya karfi ba daya kashe kudi ba tare da izinin taron kasa. Akan wanna, yake so binciken Jonathan.
The post Sayar Makamai Daga Dasuki: Bincika Jonathan Da Okonjo-Iweala – Oshiomhole appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.