Zaben Gwamnan Kogi: Kotu Ta Ba INEC Izini Da Cigaba Da Zaben
A yau Juma’a 4, ga watan Disamba, wani babbar kotun tarayya ta zauna a Abuja ta ba kwamishan zabe ta kasa izini data cigaba da zaben gwamnan Kogi wanda ta sauran kadan a Asabar 5, ga watan Disamba.
Inda yake hukunci kara guda 4 a gaba kotun, Mai shari’a Gabriel Kolawole yace wanda inda babbar kotun tarayya bata da izini da ji karar, ya kamata hukumar INEC data cig aba da zaben sauran kadan a wajen zabe guda 91.
Kolawole kuma yace wanda bayan zaben Asabar 5 ga watan Disamba, ko wani rikici ta fice, ya kamata dasu tafi kotun zabe akan rikicin.
Kolawole kuma ya shawarci ma jam’iyoyin siyasa dasu tafi kotun zabe ko dasu yi sulhu tsakanin jam’iyoyin siyasar su akan rikicin su.
Sannan kuma, mai shari’ar ya soke karar gwamnan jihar Kogi, Idris Wada da mataimakin dan takarar jam’iyyar All Progressive Congress wanda ya mutu, Abiodun James Faleke.
The post Zaben Gwamnan Kogi: Kotu Ta Ba INEC Izini Da Cigaba Da Zaben appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.