Yadda Mutanen Jonathan Sun Sata Naira Biliyan 197 – Sarkin Kano
A hira da wani Gidan Talabijin a lokacin PBS News Hour, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana kudi nawa kasar Najeriya ta rasa a karkashin gwamnatin tsohon shugaban Najeriya, Dacta Goodluck Jonathan.
Tsohon shugaban kasa, Dacta Goodluck Jonathan da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II
Sarkin Kano da kuma wani tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya ya bayyana wanda kasan ta rasa kamar Dala Biliyan 1 (Naira Biliyan 197) a wata guda a tenuwar Jonathan.
A lokacin shirin a wani Gidan Talabijin ta kasar Amurka, mai suna “Yadda ciwon kansa mai cin hanci da rashawa ta sata Man Najeriya, Makamai da Ra’ayuwa,” Sarki Sanusi yace wanda iri irin yajejerniya bisa doka ta auku a karkashin tsohuwar ministan Mai, Diezani Alison-Madueke wanda ana bincike ta a kasar Ingila.
Sarkin Kano yace:
“A Najeriya, ba akawunt na kudi kwatakwata. Shine dalilin ina tunani wanda cin hancin da rashawar Najeriya yafi cin hanci da rashawa a yawacin kasashen duniya.
“Gaskiya, ina tunani wanda a karkashin Jonathan a wata guda daya, mun rasa kudi kamar Dala Biliyan 1.”
The post Yadda Mutanen Jonathan Sun Sata Naira Biliyan 197 – Sarkin Kano appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
