Добавить новость
ru24.net
Все новости
Декабрь
2015

Zanga Zangar Biafra: Zan Kashe Kowa In Kashe Sojin Na – Tsohon Gwamna

0

Dacta Orji Uzor Kalu, tsohon gwamna na jihar Abia inda yake amsawa kan zanga zangar Biafra data cigaba a wasu sashen kasan, an ji wanda yace, idan shine shugaban kasa da kashe sojojin shi, zai kashe kowa.

Tsohon gwamna na jihar Abia, Dacta Orji Uzor Kalu

Wani tsohon gwamna inda yake yi magana da yan jarida a filin jirgin samar Abuja a Lahadi 6, ga watan Disamba yace wanda masu zanga zangar Biafra suna da daidai dasu samu yancin kai.

Amma Kalu ya zargi yadda suke yi zanga zangar. Jaridar Ynaija ta ruwaito.

Wani tsohon gwamna ya shawarci ma gwamnatin tarayya da yi magana da masu zanga zangar Biafra da kuma karshen zanga zangar. Sannan, ya ba gwamnatin shawarwari da hana zanga zangar.

The post Zanga Zangar Biafra: Zan Kashe Kowa In Kashe Sojin Na – Tsohon Gwamna appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса