Hukumar Zabe Ta Ba Bello Shaidar Zabe
Hukumar zabe ta Najeriya taba Yahaya Bello shaidar zabe. An gudanar da bikin ne jiya a ofishin hukumar da misalin karfe 2 na rana.
Anyi tsammanin cewa zababben gwamnan zaya zo tare da magoya bayan shi dayawa. Sannan kuma anyi tsammanin cewa zaya taho tare da zababben mataimakin shi Faleke.
A Wata wasika wadda James Abiodun Faleke ya rubuta ma hukumar zabe, ya bayyana cewa shine zababben gwannan jihar kuma ya bukaci INEC data tabbatar dashi.
Bello ya bayyana cewa baza yayi caviar baki da Faleke ba.
The post Hukumar Zabe Ta Ba Bello Shaidar Zabe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.