Man Fetur Zaya Koma N85
Gwamnatin Najeriya ta yima yan Najeriya albishir na sabuwar shekara inda ta bayyana cewa Man Fetur zaya koma N85.
Mai zaya koma N86, hukumar Mai ta bada umurni ga duka gifajen Man ta dasu ringa saida Mai akan N86.50 akan yafda ake saida shi daga 87 a wannan shekarar. Jaridar Vanguard ta ruwaito.
NNPC zata saida Man kasa da N86 saboda ita yana da sauki a wajen ta ta samo mai akan sauran.
Sannan kuma sun bayyana cewa daga yanzu duk bayan wata Hudu za’a ringa duba kudin Man inda za’a ringa duba kudin shi.
Ahmed yace: “Tun daga 2007 mai ke tashi sama da kasa. Amma yadda ake zuba shi daya ne. Zamu ringa duba tsadar shi.”
Sannan kuma Ahmed yayi gargadi inda ya bayyana cewa duk wanda aka kama yana saidawa sama da yadda aka amince zaya fuskanci hushin hukuma.
Emmanuel Kachikwu ne ya fara bayyana cewa kudin Man zaya koma Naira 85.
The post Man Fetur Zaya Koma N85 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
