Добавить новость
ru24.net
Все новости
Декабрь
2015

Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gurfanar Da Barayin Gwamnati

0

Gwamnatin Tarayya shirye take data fara gurfanar da barayin gwamnati a kotun. Ministan Shari’a na Najeriya, Abubakar Malami ne ya bayyana haka a lokacin da yan kungiyar dake rajin maido da yan matan Chibok suke yi.

Abubakar Malami (SAN), Ministan Shari’a na Najeriya

Ya kuma bayyana cewa gwamnatin tarayya ta tattara duka masu ruwa da tsaki domin ganin cewa an anyi masu hukunci.

Akan shirin mutum ya fadi gaskiya a sake shi (Plea bargain), Ministan ya bayyana cewa gwamnati bata yadda da wannan ba. Domin kuwa satar da sukayi tayi sanadiyyar mutuwar mutane da yawa

The post Gwamnatin Tarayya Zata Fara Gurfanar Da Barayin Gwamnati appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.




Moscow.media
Частные объявления сегодня





Rss.plus
















Музыкальные новости




























Спорт в России и мире

Новости спорта


Новости тенниса