Babbar Rikici Ta Fara Akan Shugabancin Jam’iyyar APC
Wani babbar rikici tana aukuwa akan shugabancin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna. A yanzu, matsalan ta je sama sosai domin akwai ciyamomi guda wadanda suke so jagoranci wani jam’iyyar.
Sanata Shehu Sani
Wani babbar rikici tana akan sakamakon yaki tsakanin tsohon mataimakin ciyaman APC da sabon ciyaman mai ungiya, Alhaji Shuaibu Danladi Wada da ciyaman APC a halin yanzu, Alhaji Shuaibu Idris. Kamar matsalan bai zata rage a yanzu domin Alhaji Wada ya kira Alhaji Idris da sunan mai sata.
A jiya Talata 29, ga watan Disamba, Jaridar PM News ta ruwaito wanda, a takadar daga Alhaji Wada, ya bayyana wanda akwai abokan gaba tsakanin gidan gwamnati wanda suke so da raba jam’iyyar APC.
Alhaji Wada yace wanda shine mataimakin ciyaman jam’iyyar APC a jihar Kaduna wanda an zabi da shi. Amma. idan ciyaman jihar ba ya nan, wanda shine ya zama mataimakin ciyaman a yanzu. Toh! shi a yanzu ne mukaddashin ciyaman.
Alhaji Wada kuma ya shawarci ma yan jam’iyyar APC gaba daya da ba ma’aikatar jam’iyyar APC wadanda an zabi da su uzuri da yi ayyukan ofishin su a jihar Kaduna.
Idan ba za ku manta ba, Unguwar Tudun Ward na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta rataya Sanata Shehu Sani daga yankin Kaduna ta Cibiya a ranar Litinin 28, ga watan Disamba.
The post Babbar Rikici Ta Fara Akan Shugabancin Jam’iyyar APC appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.