Zaben 2015: Gwamna Yayi Magana Akan Naira Miliyan 500 Daga Atiku
Gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow ya bayyana kan zargin goyin bayan kudin Naira Miliyan 500 wanda ya karbo daga tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar a lokacin zaben gwamnan a Asabar 11, ga watan Afirilu.
Gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow da tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar
A takadar daga jami’i mai hudda da jama’a na gwamnan jihar Adamawa, Martins Dickson a ranar Talata 29, ga watan Disamba, Gwamna Bindow ya bayyana wanda bai karbo komai daga Atiku Abubakar. Amma, jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta jihar Adamawa ta ba shi kudi a lokacin zaben gwamna.
Gwamnan kuma ya musanta jita-jita wanda ya canja biyayyar shi daga tsohon gwamna Murtala Nyako zuwa sansanin Atiku Abubakar.
Wani takadar tana cewa: “Yana da amfani sosai da jadada wanda Bindow ya jadada musamman wanda sakataren jam’iyyar APC ta jihar Adamawa, Abdullahi Bakari ya bayyana matsayin kudi a jihar bayan tsohon mataimakin shugaban Najeriya ya tambaye in jam’iyyar APC ta jihar tana da matsalan kudi akan zaben domin jam’iyyar bata da kudi sosai.
“Turakin Adamawa, dan jihar Adamawa ne. Toh! Goyin bayan shi kamar yadda albashi zai ba jam’iyyar APC da mutane masu kyau a jihar ne.”
The post Zaben 2015: Gwamna Yayi Magana Akan Naira Miliyan 500 Daga Atiku appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.