Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis 18 ga watan Fabrairu. Ku duba domin ku same su. 1. Ngige ya musanta cewa ya sumaMinistan kwadago mai suna Sanata Chris Ngige ya musanta cewa ya fadi. 2. Mijina ya kwana da mai aiki a ranar auren mu – AmaryaBayan […]
Читать дальше...