Manajan Banki ya kashe kansa kan bashin naira miliyan 350
Rahotanni suna nuna cewa wani ma’aikacin banki dake Legas mai suna Olisa Nwakobe ya kashe kansa kan maganan bashi a wurin aikin sa. Olisa ma’aikaci kuma manaja a bankin FCMB ya bindige kansa har lahira a gaban faston cocin su a ranar jum’a 29 ga watan yulio bayan ya bayyana ma faston nasa da ya […]
Читать дальше...