Makircin cire gwamna Ikpeazu cin amanar kasa ne – PDP
-Wani jigon PDP, Chief Emmanuel Iwuanyanwu, ya dora laifi kan INEC, jami’an tsaro da wasu ma’aikatan shari’a kan hannun da suke dashi a kokarin cire Okezie Ikpeazu a matsayinsa na Gwamnan jihar Abia -Yayi kira ga hukumar harkokin shari’a (NJC) da ta binciki hukuncin da mai shari’a Okon Abang na kotun tarayya ya bayar kan […]
Читать дальше...