An cire wa bankin UBA takunkumin haramcin cinikayyar kudaden waje
Babban bankin Najeriya, CBN, ya cike bankin UBA daga cikin jerin bankunan da ya hana su hada-hadar kudaden waje, saboda bankin ya mika kudaden NNPC da ke hannunsa. Wata sanarwar da CBN ta fitar ta ce dage haramcin a kan bankin na UBA zai fara aiki ne a ranar Alhamis. Tun da fari dai CBN […]
Читать дальше...