Ko Cesc Fabregas zai koma AC Milan ne?
– Chelsea tayi wa Kungiyar AC Milan tayin aron dan wasan tsakiyar nan Cesc Fabregas. – Gidan talabijin Milan TV ta tabbatar da cewa Dan wasan na so ya cigaba da zama a Kungiyar Chelsea. Kungiyar Chelsea ta Ingila tayi wa Kungiyar AC Milan tayin aron dan wasan tsakiyar nan na Kasar Sapin Cesc Fabregas, […]
Читать дальше...