2019: Ko Atiku zai iya kada Buhari?
– A Najeriya wasu har sun fara kada gangar siyasar 2019, yayin da wasu ke ganin lokaci bai yi ba tukunna – Tun daga yanzu wasu magoya bayan tsohon Shugaban Najeriya kuma jigo a jam’iyyar APC, Atiku Abubakar (Turakin Adamawa) sun fara tuna ma ‘yan Najeriya cewa za su so gwaninsu ya yi takara a […]
Читать дальше...